iqna

IQNA

fadar vatican
Karbala (IQNA) Wakilin babban malamin addini na kasar Iraki a lokacin da yake maraba da wakilin jagoran mabiya darikar Katolika na duniya da tawagarsa, ya jaddada goyon bayan al'ummar Palastinu a kan hare-haren soji na gwamnatin sahyoniyawan.
Lambar Labari: 3490263    Ranar Watsawa : 2023/12/06

Tehran (IQNA) Paparoma Francis, na fadar Vatican, ya ba da shawarar cewa a yau Laraba 26 ga watan Fabrairu kowa ya yi addu’ar samun zaman lafiya.
Lambar Labari: 3486869    Ranar Watsawa : 2022/01/26

Tehran (IQNA) Paparoma Francis ya yi tir da yunkurin kisan firayi ministan Iraki wanda bai yi nasara ba.
Lambar Labari: 3486534    Ranar Watsawa : 2021/11/09

Tehran (IQNA) babban jagoran mabiya addinin kirista na darikar Katolika Paparoma Francis ya bayyana cewa ziyarar da yake shirin kaiwa a Iraki tana nan daram.
Lambar Labari: 3485713    Ranar Watsawa : 2021/03/04

Tehran (IQNA) za a gudanar da taron ranar ‘yan adamtaka tsakanin ‘yan adam ta duniya a UAE tare da halartar malaman musulmi da kuma Paparoma.
Lambar Labari: 3485615    Ranar Watsawa : 2021/02/03

Tehran (IQNA) cibiyoyin Azhar da kuma Vatican sun kirayi al’ummomin duniya zuwa ga yin addu’oi na musamman a yau domin samun saukin cutar corona da ta addabi duniya.
Lambar Labari: 3484797    Ranar Watsawa : 2020/05/14

Bangaren kasa da kasa, fadar Vatican ta sanar da cewa, duk da hare-haren da aka kai a kan majami’oin mabiya addinin kirista a kasar Masar, tafiyar Paparoma Francis zuwa Masar na nan darama cikin wannan wata.
Lambar Labari: 3481396    Ranar Watsawa : 2017/04/11